Ka Taimaka Wa Yaronka Ya Yi Rubutu Mai Kyau, Ya Kuma Ji Daɗin Aikin Makaranta!
KIDS LCD WRITING TAB: yaronka zai yi rubutu da alƙalami, ya goge da maɓalli ɗaya, ya sake farawa. Zai yi atisayen haruffa, lambobi da zane sau da yawa, ba tare da ɓata takarda ba.
MUHIMMIN BAYANI ⚠️
Wannan LCD Writing Tablet ne — BA smartphone/digital tablet bane. Allo ne na rubutu da zane: ana rubutu da alƙalami, a goge da maɓalli ɗaya.
- ❌ Baya shiga internet
- ❌ Baya YouTube
- ❌ Baya amfani da apps
- ❌ Babu games, babu memory card
- ❌ Ba tablet ɗin kallon videos bane
- ✅ Na rubutu ne
- ✅ Na zane ne
- ✅ Ana iya gogewa a sake amfani da shi
🚚 Free delivery a duk faɗin Najeriya, cikin awanni 24 · 💳 Biya lokacin karba
Yi Oda Yanzu — Biya Lokacin Karba
Masu son saye kawai: ka yi oda ne idan za ka iya karɓa ka biya cikin awanni 24.